DA DUMI-DUMI: Ganduje ya musanta faifan audio da'aka fitar- YANCI HAUSA NEWS

YANCI HAUSA
By -
0

 Ganduje ya musanta wani faifan audio da aka fitar tsakaninsa da Ibrahim Masari inda ya koka da rashin sanar da shi ganawar da Tinubu yayi da Kwankwaso a kasar Faransa.


 Ganduje ya ce masu son kai ne suke kokarin lalata dangantakarsa da Tinubu amma ya yi masa bayani, 


Kuma ya ce alakarsa da Tinubu ba alaƙa ce ta siyasa kadai ba. A cewar Malam Ganduje.

Tags:

Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)

#buttons=(Ok, Go it!) #days=(20)

Our website uses cookies to enhance your experience. Learn more
Ok, Go it!