Salman Khan ya kaiwa mahaifinsa – YANCI HAUSA News

YANCI HAUSA
By -
0

 

Shahararren Tauraron nan Salman Khan ya ziyarci mahaifinsa fitaccen marubucin fina-finan India Salim Khan a gidansa don taya shi murnar bikin sallah

Salman Khan ana kallonsa a matsayin santalelen saurayi daya tilo da ake tunanin bayyi aure ba.

Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)

#buttons=(Ok, Go it!) #days=(20)

Our website uses cookies to enhance your experience. Learn more
Ok, Go it!