Shugaba Muhammadu Buhari ya naɗa Garba Baba Umar a matsayin mai bada Shawara – ALHAQ HAUSA NEWS

YANCI HAUSA
By -
0

 Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya naɗa sabon mukamin mai bada shawara ta musamman wa Yan sanda kasa da kasa.

Domin baiwa Najeriya damar ci gaba da rike muhimman mukamai da kuma samar masa da hanyar da zai iya kammala wa’adinsa na ci gaban kasa a matsayinsa na babban memba na kungiyar ‘yan sanda ta duniya @INTERPOL

ga laifuffuka, kula da iyakoki da yaki da ta’addanci ga kasar da kuma taimakawa wajen samun karin ‘yan Najeriya a cikin manyan mukamai na INTERPOL.



Tags:

Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)

#buttons=(Ok, Go it!) #days=(20)

Our website uses cookies to enhance your experience. Learn more
Ok, Go it!