Attajirin na biyu a Najeriya, Abdul Samad Rabiu, ya ba da gudummawar Naira biliyan 5.5, kwatankwacin dalar Amurka miliyan 12.3 ga jami’o’i da cibiyoyin ilimi 22 na Najeriya. Yana cikin manya Attajirai a Najeriya dake amfanar da Miliyoyin Alumma da dukiyarsu wajen samarwa mutane aikinyi.
Daga: YANCI HAUSA NEWS
Post a Comment
0Comments