wata matashiya a kasar Maleshiya ta zubda kwalla bayan zana hoton tatu a jikinta guda 300,
matashiyar ta bayyana cewa, tayi zanen ne don nishaɗi amma daga baya zanen ya zama dana sani a gareni a cewa, matashiyar,
wata matashiya mai suna Mercy ta zubda hawaye bayan zana hoton tatu a jikinta mai alamun hoton kuros a jiki, matasa maza da mata dai suna ta zana irin simfirin zanen ne don burgewa ko ado ko koyi da wasu abubuwa mabambanta
Daga: YANCI HAUSA NEWS
Post a Comment
0Comments