Shugaba Tinubu ya Gana da jagororin majalisar Dattawa na 10 - YANCI HAUSA NEWS

YANCI HAUSA
By -
0

 

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya karbi bakuncin Majalissar Dattawa ta 10 karkashin jagorancin Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio da Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Barau Jibrin.
Sanata Opeyemi Bamidele- Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Dattawa
Sanata Dave Umahi – Mataimakin shugaban masu rinjaye
Sanata Ali Ndume – Chief Whip
Sanata Lola Ashiru – mataimakin mai shari’a
Sanata Mwadkwon Davou – Shugaban marasa rinjaye na Majalisar Dattawa
Sanata Kamorudeen Olarere – Mataimakin Shugaban marasa rinjaye
Sanata Darlington Nwokeocha – Majalisar Dattawan Marasa Rinjaye (Abia Central, LP)
Senator Rufa’i Hanga – Mataimakin Shugaban marasa rinjaye ( Kano Central, NNPP)

Daga: YANCI HAUSA NEWS

Tags:

Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)

#buttons=(Ok, Go it!) #days=(20)

Our website uses cookies to enhance your experience. Learn more
Ok, Go it!