Allah ya yi wa Daraktan Sashen Fassarar Al-Kur'ani na kamfanin Sarki Fahad da ke Makka a kasar Saudiyya, rasuwa,
Dokta Abdul Raheem. Kafin rasuwarsa, ya jagoranci aikin fassara Al-Kur'ani Mai Girma zuwa harsuna 77 a duniya.. | Allah Ya karawa Annabi Daraja
📸 Inside Haramain
Post a Comment
0Comments