KAJI RABO: Gwamna jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya raba tallafin abinci da kudi da zannuwa ga Alummar karamar hukumar Dikwa ta jihar Borno.
Zulum ya bayyana cewa, sama da mutum dubu 50,000 ne su sami tallafin.

Post a Comment
0Comments