YANZU YANZU!! Anshigarda kahutu rarara kara akotu — YANCI HAUSA NEWS

YANCI HAUSA
By -
0

 YANZU-YANZU: Takardar karar Dauda Kahutu Rarara ta bayyana..


A ranar 27 ga watan Oktoba ne Alhaji sani Ahmad Zangina ya sanar da mawakin siyasa a Najeriya Dauda Adamu Kahutu wanda akafi saninsa da Rarara  akan ya janye kalamansa da yayi akan tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari.


Idan baku manta ba, Rarara ya soki Gwamnatin Buhari ne a kwanakin baya, inda ya bayyana cewa, Watanni 3 na gwamnatin Tinubu yafi shekaru 8 na Gwamnatin Buhari. 


Dauda Kahutu ya bayyana haka ne, a wani sako daya kira na Manaema labarai a watan data gabata.  


Izuwa yanzu Dan jarida Alhaji sani Ahamad  Zangina, ya shigar da karar mawakin tare da rokon kotu ta hukunta Mawakin siyasar Rarara, akan laifuka guda hudu wanda suka hada da yunkurin tada husuma a cikin Al Umma wanda hakan zai iya shafar mai kara.


Kotu ta bayar da ranar 13 ga watan Nuwambanan a matsayin ranar zaman farko


Tags:

Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)

#buttons=(Ok, Go it!) #days=(20)

Our website uses cookies to enhance your experience. Learn more
Ok, Go it!