Barcelona tayi rashin nasara da ci 3-0 a hannun Monaco a kofin Joan Gamper Trophy.
Kafin tashi daga wasan magoya bayan ƙungiyar da kan su, sun yiwa ƴan wasan ƙungiyar ihu.
Barca zata fara wasan ta na farko a Gasar Laliga nan da kwanaki biyar masu zuwa.
DAGA: YANCI HAUSA NEWS
• Fagen Wasanni
Post a Comment
0Comments