YANZU-YANZU: Kanfanin Facebook ya fara tura kuɗaɗe ga waɗanda suka cancanci a fara biyansu - YANCI HAUSA NEWS

YANCI HAUSA
By -
0

 YANZU-YANZU: Kanfanin Facebook ya fara tura kuɗaɗe ga waɗanda suka cancanci a fara biyansu kuɗaɗe sakamakon amfani da kafar ta Facebook wato (Facebook Monetization)


Wani dan Kano mai suna Abba Kadara ne ya tabbatar da haka, lamarin da aka jima ana son ganin faruwar sa a Nigeria.


Kamar yadda kuke gani a wata ɗaya Abba ya sami a ƙalla Dala 47.27 kwatankwacin Naira 75,000 a kuɗin Nigeria, saboda anfani da Facebook kaɗai.


Shin kaima ka fara samun kuɗi daga kamfanin Facebook?



Tags:

Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)

#buttons=(Ok, Go it!) #days=(20)

Our website uses cookies to enhance your experience. Learn more
Ok, Go it!