Ballon d'Or 2024: Cikakken Jerin Sunayen 'Yan Takara
Daga: YANCI HAUSA NEWS
Hukumar kwallon kafa ta kasar Faransa wato France Football, wadda ta shirya bada kyautar Ballon d’Or, ta bayyana sunayen ‘yan takarar da za su fafata a gasar ta bana.
Jerin sunayen ya ƙunshi sunayen da ake tsammanin kamar Erling Haaland (Manchester City), Vinicius Jr. (Real Madrid), Jude Bellingham (Real Madrid), da Kylian Mbappe (PSG/Real Madrid).
Ga Jerin Sunayen Wadanda Suka Hada Hada Da:
1. Jude Bellingham (Real Madrid)
2. Phil Foden (Manchester City)
3. Ruben Dias (Manchester City)
4. Federico Valverde (Real Madrid)
5. Emiliano Martinez (Aston Villa)
6. Erling Haaland (Manchester City)
Post a Comment
0Comments