Gwamna Abba Kabir Yace ya bayar da gudunmawar Naira miliyan 100m

YANCI HAUSA
By -
0

 Gwamna Abba Kabir Yace ya bayar da gudunmawar Naira miliyan 100m domin rage radadin barnar da ‘yan kasuwar suka Samu sakamakon gobara.



Gwamnatin jihar Kano ta himmatu wajen inganta yanayi mai kyau domin inganta kasuwanci Da Yan kasuwa ta hanyar sanya fitulu Masu Anfani Da hasken rana, gyara hanyoyin sadarwa, gina magudanan ruwa da samar da rijiyoyin burtsatse da dai sauransu.


Na kuma roki mahukuntan kasuwar da su bullo da shirye-shiryen da za su taimaka wa ‘yan kasuwar su gudanar da harkokinsu na yau da kullum ba tare da tangarda ba - AKY

Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)

#buttons=(Ok, Go it!) #days=(20)

Our website uses cookies to enhance your experience. Learn more
Ok, Go it!