A kalla Mutane 179 ne su mutu yayin haɗarin jirgin saman Koriya ta Kudu.
Akalla mutane 179 sun rasa rayukansu yayin da wani jirgin sama da ya ke kokarin sauka a filin jirgin saman Koriya ta Kudu.
Jirgin ya daki katangar filin jirgin bayan jirgin ya sauka da gefe ɗaya.
Post a Comment
0Comments