Ƙasashen Niger, Cameroon da Chad sun fi shekaru 30 Faransa na amfani da su - YANCI HAUSA NEWS

YANCI HAUSA
By -
0

 Ra'ayi Riga


“Ƙasashen Niger, Cameroon da Chad sun fi shekaru 30 Faransa na amfani da su wajen cutar da mu amma wannan zai kallemu ya ce wai muna ƙawance da Faransa dan rusa zaman lafiyar Niger?


Bani da matsala da ƴan Nijar amma wannan da ke rura wutar ƙiyayya tsakanin al'ummarmu ba za mu taɓa barin shi ya na zantukan banza marasa tushe ba.


Ka na ƙyamar Faransa amma ka na


amfani da suna Tidjani bayan sunan ka Tijjani?


Babu wani sakarai ko daga Saudi Arabia ya ke da zai rika aibanta mana ƙasa. 

Ba mu da inda ya fi nan. Muna alfahri da haka”.


Ra'ayin Bashir Ibrahim Matazu kan zargin da Shugaban Mulkin Sojin Nijar ya yi wa Shugabannin Najeriya.

Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)

#buttons=(Ok, Go it!) #days=(20)

Our website uses cookies to enhance your experience. Learn more
Ok, Go it!