COMMISSIONER MACE TA FARKO YAR SANDA A NIGERIA - YANCI HAUSA NEWS

YANCI HAUSA
By -
0

 Abin Gwanin burgewa CP Hauwa Ibrahim ta zama mace na farko a tarihi daga jihar Kano kuma 'yar asalin jihar Kano da ta taka matsayin Kwamishinan 'yan sanda



Bincike ya tabbatar da cewa Tana da kirki sosai, kuma tana da kokarin wajen tsayar da sallah akan lokaci, sannan ta san makamar aiki, wato ta iya aikin dan sanda sosai.


Wani Fata zaku Mata?

Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)

#buttons=(Ok, Go it!) #days=(20)

Our website uses cookies to enhance your experience. Learn more
Ok, Go it!