DA DUMI DUMINSA: al'ummar Zasu iya yin komai tare da Bayar da R@yukansu saboda Su kare Martabar Bola tinubu Sabida tare dashi ɗari bisa ɗari, Gwamnatin tarayya ta yiwa Shugaban ƙasar Nijar Martani
Yan Adawa ne Suka ɗauki kwangila Suka bawa Shugaban ƙasar Nijar domin Ya Ɓatawa Bola tinubu Suna a wajan Al'ummar Nigeria Sabida Sunga ya Himmatu wajan cito Miliyoyin yan Nigeria daga ƙangin T@lauci
Post a Comment
0Comments