DA DUMI DUMINSA: Ko kaɗan Bamuyi Nadamar kai Harin da muka yi Ba a jihar Sokoto, cewar Christopher Musa
Babban hafsaɲ hafsòshiɲ sojin Nijeriya ya nace céwa babu kușkure a hariɲ da sojòji su ka kai a jihar Sokoto, cewar Christopher Musa
Janar Christopher Musa ya ce suna da tabbacin Lakurawa ne aka káșhé amma duk da haka za a gudanar da bincike kan lamarin.
Me zaku ce?
Post a Comment
0Comments