Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un
Kwana ɗaya bayan rasuwar mahaifiyarsa, gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi ya rasa babban ɗansa Abdulwahab a hatsarin mota yau ɗin nan a lokacin da yaron ke kan hanyar zuwa garin Kafin-Hausa daga Dutse domin yin ta'aziyyar rasuwar kakarsa.
Bayanai sun ce motar da yaron ke tuƙawa ta yi taho mu gama ne da wata mota ƙirar Golf.
Post a Comment
0Comments