“Mu na alfahari da kai domin ba ka bamu kunya ba”- Cewar wani Limami ga Tinubu a Lagos
Limamin babban masallacin Lekki da Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya yi sallar Jumma'ar yau a Lagos Imam Ridwwnu
Jami'u, ya yaba masa bisa yanda ya ke jagorantar Najeriya.
Malamin wanda ke magana a lokacin da ya ke huÉ—ubar yau, Hausa Daily Times ta ruwaito ya ce Tinubu “bai basu kunya ba” domin ya tabbatar da cewa ya na da Æ™warewar da zai iya magance matsalolin Æ™asar nan.
Don haka ya buƙaci ƴan Najeriya da su ƙara haƙuri tare da taya shi da addu'a a daidai wannan lokaci.
Post a Comment
0Comments