Allahu Akbar
Wannan bawan Allah na daga cikin waɗanda jirgin ƙasar Azerbaijan ya rutsa da su a jiya a Kazakhstan wanda a wani bidiyon da ya ɗauki kansa cikin jirgin ya na adu'a cikin halin miƙa kai ga mahaliccinsa a lokacin da su ka fara ganin alamun za a samu matsala. Cikin ikon Allah ya na daga cikin mutum 27 da su ka tsira a jirgin bayan da jirgin ya faɗo, jim kaɗan ya sake yin wani bidiyo kuma ya na godiya ga Allah.
Post a Comment
0Comments