LABARI: Shettima ya nemi afuwar iyalan wadanda harin jirgin sama ya rutsa da su a Sokoto, ya yi alkawarin tallafawa iyalan su
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya nemi afuwar iyalan fararen hula da aka kashe a wani harin sama da sojoji suka kai a karamar hukumar Silame ta jihar Sokoto.
Hare-haren na sama wanda ya auna wani wuri da nufin sansanin Æ´an kungiyar ta’addanci ta Lakurawa, wanda hakan ya kashe fararen hula 10 a yankin Gidan Sama da Rumtuwa a watan Disambar 2024.
Post a Comment
0Comments