ALLAH SARKI: Wasu ma'aurata a kasar saudiyya sun sami kyautan yaro a gidan marayu, Bayan shafe shekaru 11 ba su sami haihuwa ba.
Bayan karban yaron daga hannun masu kula da shi a gidan marayu, ma'auratan sunyi sujjada ga Allah don nuna godiya ga Allah.
Allah ya karawa Annabi Daraja.
Post a Comment
0Comments