Za'a Iya Biyan Naira Dubu Talatin a Matsayin Sadaki, Darhami Uku ~Imam Dr. Hamza Assudaniy Zari'a.
Babban Limamin Masallacin Al-babello, Imam Dr. Hamza Assudaniy, Ya Kara Da Cewa, Ya Tabbata a Mazhabar Imam Malik Za'a Iya Biyan Rub'u Dinar Ko Darhami Uku, Inda Dubu Talatin Ne Kiyasin Darhami Uku.
Post a Comment
0Comments