DA DUMI DUMINSA: jim kaɗan bayan Bayyana Bola tinubu cikin Masu cin hanci da rashawa wacce ƙungiyar (occrp) tayi Ganduje yace duk wanda aka kama da cin hanci da rashawa a Nigeria Yakamata a Ak@sheshi, inji Ganduje
cin Hanci da Rashawa Bazai Bari Nigeria ta cigaba Ba, Ya Kamata Ace duk Wanda aka Kama da cin hanci da rashawa ak@sheshi kamar yadda kasar China sukeyi- cewar Shugaban Jam iyyar Apc Dr Abdullahi Umar ganduje yayin da yake gabatar da wata mukala A taron gyaran tsarin siyasar Nigeria.
Me Zaku ce?
Post a Comment
0Comments