Hambararren shugaban Syria ya tsallake rijiya da baya a Rasha.
Rahotanni daga jaridar The Sun ya bayyana cewa shugaban Siriya, Bashar al-Assad, ya tsira da kyar bayan saka masa Guba a wata ziyara da yakai a Moscow ta kasar Rasha.
A cewar rahoton an garzaya da shi asibiti domin ceton rayuwarsa.
Post a Comment
0Comments