Majalisar wakilai ta yi alkawarin yin cikakken nazari kan kasafin kudin shekarar 2025 da ke gabanta.
Mataimakin kakakin majalisar, Philip Agbese, wanda ya bayyana hakan a yau Talata, ya kuma tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa majalisar za ta yi aiki a kan kudirin don ciyar da kasa gaba.
Post a Comment
0Comments