Muna Kallon Bello Turji, Ne Tamkar Gawa Ce Da Take Tafiya A Doron Kasa, Cewar Hedikwatar Tsaro
Daga Muhamma kwairi Waziri
Shekwatar tsaron Nigeria ta fusata yayin da ta sha albashin ganin bayan Bello Turji, hakan ya biyo bayya ne bayan barazanar da Bello Turji ya yiwa sojoji da al’ummom na sake kai sabbin hare-hare a jihar Zamfara.
Dan ta'addan ya bayyana cewa, ya hana jihohin Arewa maso yamma zama lafiya musamman, Zamfara Katsina da Sokoto.
Ya kuma yi barazanar kai sabbin hare hare ga al’ummar jihar Zamfara a sabuwar shekarar 2025 matukar ba a biya masa bukatunsa ba.
Post a Comment
0Comments