Tabbas A Tarihin Nijeriya Ba’a Taba Yin Kansila Irin Faruku Soja - YANCI HAUSA NEWS

YANCI HAUSA
By -
0

 Tabbas A Tarihin Nijeriya Ba’a Taba Yin Kansila Irin Faruku Soja Ba Domin A Al’adar Siyasa Nijeriya Duk Wanda Yayi Kansila Ya Gama Shikenan An Manta Dashi Amman Faruku Soja Saboda Hidimar Da Yakeyi Da Al’Umma Saidai Likafar Shi Tana Tayi Gaba Saboda Yanzun Nan Wani Shakikin Amintaccen Gwamna Nasir Idris Kauran Gwandu Ne Saboda Ana Ganin Ayukkan Alkhairin Da Yakeyi Yima Al’umma.








In ji Wani Matashi Mustapha jambo Daga zuru Emirate.

Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)

#buttons=(Ok, Go it!) #days=(20)

Our website uses cookies to enhance your experience. Learn more
Ok, Go it!