Ƴan Jarida Ku Goyi Bayan Hukunta Laifukan Zaɓe ~ INEC - YANCI HAUSA NEWS

YANCI HAUSA
By -
0

 Ƴan Jarida Ku Goyi Bayan Hukunta Laifukan Zaɓe ~ INEC



Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta yi kira ga kafafen yada labaran Najeriya da su goyi bayan kiran da aka yi na kafa kotun hukunta laifukan zabe.


Hukumar ta bayyana bukatar da ke akwai na samar da wani tsari na doka don tabbatar da gaggauta hukunta wadanda suka aikata laifukan zabe.

Tags:

Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)

#buttons=(Ok, Go it!) #days=(20)

Our website uses cookies to enhance your experience. Learn more
Ok, Go it!