Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya bayyana cewa a yanzu jihar ta zama jam’iyya daya

YANCI HAUSA
By -
0


 Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya bayyana cewa a yanzu jihar ta zama jam’iyya daya, yana mai cewa jam’iyyun adawa ba inda za a same su.


Ya yi wannan ikirarin ne a lokacin da ya ke maraba da shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje da sauran shugabannin jam’iyyar na kasa da suka je jihar domin shaida kaddamar da wasu hanyoyi da gwamnan ya yi.

Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)

#buttons=(Ok, Go it!) #days=(20)

Our website uses cookies to enhance your experience. Learn more
Ok, Go it!