Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya kori duk wasu masu rike da mukaman siyasa a gwamnatinsa a hukumance.
Sanarwar ta zo ne a ranar Juma’a, 7 ga watan Fabrairu, a yayin wani zama a zauren majalisar zartarwa, wanda ya gudana a gidan gwamnati.

Post a Comment
0Comments