Hukumar Kare Muhalli ta Jihar Bauchi (BASEPA) ta kammala shirye-shiryen aiwatar da wani sabon shiri na tsaftace muhalli na dole.
Dr. Muhammad Mahmud Bose, Darakta Janar na BASEPA ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis yayin wata ganawa da mambobin kungiyar farar hula ta Bauchi (CSO), ’yan jarida masu kula da lafiya da ci gaban jama’a (J4PD), a ofishinsa.
Post a Comment
0Comments