Ya Halasta A Bada Sadaki Da Naira Dari 500, Young Sheikh Zariya
"Saboda mahimmancin Aure da gudun Zina, lura da halin da ake ciki na talauci ya Halasta a bada sadaki da Naira Dari 500 ko kasa da haka sabo lda faÉ—in Manzon Allah S.A.W ga sahabin sa: (إلتمس ولو خاتما من ØØ¯ÙŠØ¯)." Inji Young Sheikh
Post a Comment
0Comments